Tehran (IQNA) Ma'aikatun harkokin wajen gwamnatin Falasdinu da na Jordan sun yi Allah wadai da zaluncin gwamnatin sahyoniyawan da suke yi na daga tutoci n wannan gwamnati a bangon dakin ibadar Ebrahimi tare da yin kira ga kasashen duniya da su shigo domin tunkarar lamarin.
Lambar Labari: 3489030 Ranar Watsawa : 2023/04/24